ha_tq/2ki/25/25.md

194 B

Menene dalilin da yasa mutane da kuma shuwagabanin rundunar sojojin duka suka tafi zuwa Masar?

Duka jama'a da shuwagabanin rundunar sojojin sun tafi Masar ne don suna jin tsoron 'yan Babila.