ha_tq/2ki/25/22.md

140 B

Wanene Nebukadnezzar ya sa a matsayin mai tsaron mutanen da suka rage a Yahuza?

Nebukadnezzar ya sa Gedaliya ne a matsayin mai tsaronsu.