ha_tq/2ki/25/11.md

172 B

Menene dalilin da yasa shugaban matsara ya bar waddansu matalauta a kasar?

Shugaban matsara ya bar waddansu matalauta a kasar don suyi aiki a gonakin innabi da fillaye.