Bayan da aka yanka 'ya'yan Zedekiya, kaldiyawa suka cire idanunsa, suka kuma daure shi da sarkar jan karfe suka kuma kawo shi zuwa Babbila