Yahweh yayi magana ta wurin bayinsa anabawa cewa ƙungiyar kaldiyawa, Aramiyawa, Mowabawa, da kuma Ammonawa za su hallaka Yahuza.