ha_tq/2ki/23/31.md

184 B

Menene dalilin da yasa Fir'auna ya sa Yehoahaz a sarƙa a riblah a cikin ƙasar Hamat?

Fir'auna Neco yasa shi a sarƙa a Riblah a ƙasar Hamat, saboda kada ya yi mulki a Urshalima?