ha_tq/2ki/23/28.md

157 B

Wannene ya je don yin yaƙi da sarkin Asiriya daga kogin Uffretis?

Fir'auna Neco, sarkin masar ne , ya je don yin yaƙi da sarkin Asiriya a kogin Ufretis