ha_tq/2ki/23/24.md

131 B

Ta ya ne Yosiya ya juya zuwa ga Allah?

Yosiya ya juya zuwa ga Allah da dukkan zuciyarsa da dukan ransa da kuma dukan karfin sa.