Sarki ya ƙone dukkan abubuwan da aka yi domin Ba'al da Ashera sa'anan kuma da na rundunar sama a bayan Birnin Urshalima a cikin filayen da ke a kwarin Kidiron.