Sarki ya karanta dukka kalmomin litafin alkawarin a kunnen dukka mutanen Yahuzah da dukkan mazaunan Urshalima, da firistoci, annabawa da dukan mumate, daga kanana zuwa manya.