ha_tq/2ki/22/11.md

135 B

A lokacin da sarki ya ji maganar litafin dokoki, menene ya yi?

A lokacin da sarki ya ji maganar litafin dokokin, ya yaga tufafinsa.