ha_tq/2ki/22/01.md

129 B

Ta yaya Yosiya yayi tafiya?

Yosiya yayi tafiya a cikin dukka hanyoyin da Dauda babbanninsa, kuma bai juya wa hagu ko dama ba.