Hezekiya ya yi tunanin cewa maganar Yahweh yana da kyau saboda za a sami sallama da kuma gaskiya a kwanakinsa.