ha_tq/2ki/20/04.md

128 B

Menene yasa yahweh zai warkar da Hezekiyah?

Saboda Yahweh ya ji adu'ar Hezekiya kuma ya ga hawayensa, ya kusa warkar da shi.