ha_tq/2ki/19/35.md

116 B

Ta yaya ne Yahweh yake kare Yeruusalem?

Yahweh ya fita ya kai hari a sansanin Asiriyawa, ya kashe sojoji 185000.