ha_tq/2ki/19/10.md

170 B

Bisa ga Sennakarib, a wane hanya ne Allah ya yaudari Hezekiya?

Bisa ga Sennakerib, Allah ya yaudari Hezekiya tacewa sarkin Asiriya ba zai a yi nasara da Yerusalem ba.