A lokacin da sarki Hezekiyah ya ji ruhotn, ya yaga kayansa, ya rufe jikinsa da tsumma , sa annan ya ya je gidan Yahweh.