ha_tq/2ki/18/26.md

189 B

Da wane harshe ne Eliyakim, Shebnah da kuma Yowah suka roƙi babban shugaban yayi magana?

Eliyakim, Shebnah da kuma Yowah suka roƙi babban shugaban yayi magana da su a harshen Yahudawa