ha_tq/2ki/18/16.md

164 B

Daga ina ne Tartan da kuma Rasaris babban shugaban suka kira sarki Hezekiya?

Sun kira sarki Hezekiya daga rariyar tabki, na bisa kan babbar hanyar filin barayi.