ha_tq/2ki/18/13.md

165 B

Daga ina ne Hezekiyah ya sami azurfar da ya ba sarkin Asiriya?

Hezekiyah ya sami azurfar a cikin taskar dake gidan Yahweh da kuma taskar da ke cikin gidan sarki.