ha_tq/2ki/18/04.md

119 B

Menene Israila suke yi wa macijin jankarfe da Musa yayi?

Mutanen Israila suna ƙona turare ga macijin da Musa yayi.