ha_tq/2ki/16/17.md

285 B

Menene yasa Ahaz ya ca cire marfin ya tafi ya bar wurin don da assabaci aka gina a haikalin tare da kofar shigar sarki a ta wajen haikalin Yahweh?

Ahaz ya cire marfin don assabaci aka gina haikalin, tare da kofar da sarki da ta shiga ta waje a haikalin Yahweh saboda sarkin Asiriya