ha_tq/2ki/16/03.md

128 B

Menene Ahaz ya yi wa ɗan sa?

Ahaz ya sa ɗansa a wuta a matsayin hadayar ƙonawa, kamar mugayen ayukan da al'ummai suka yi.