ha_tq/2ki/15/19.md

197 B

Ta yaya ne Menahem ya karɓi talenti dubu daya da kuma azurfa don ya ba Ful?

Menahem ya karɓi talanti dubu na azurfa ya kuma tilastawa kowanane atajiri ya bada Azurfa mai shekel hamsim hamsin.