ha_tq/2ki/15/15.md

161 B

Menene yasa Menahem ya kai wa Tiphsah da dukkan wanda suke nan?

Menahem ya kai wa Tiphsah da dukan wanda yake a wurin saboda basu buɗe kofar birnin masa ba.