Yahweh ya raunana sarkin don ya zama kuturu har zuwa ranar da zai mutu sa'anan yana zauna a ware a cikin gida.