ha_tq/2ki/14/17.md

168 B

Ta yaya ne Amaziyah ya mutu?

An shirya maƙirci ne a game da Urshalima, shi kuma sai ya gudu zuwa Lekkish, amma an aika da muttane a can lekish aka kashe shi a can.