Ya ɗauki dukka zinariya da azurfa, da dukka kaya daka a cikin gidan Yahweh, sa'anan abubuwa masu mahinmanci a fadar sarki da kuma mutanen jingina.