ha_tq/2ki/13/22.md

239 B

Me yasa Yahweh bai kori Israila daga gabansa ba?

Yahweh yayi alheri ga Israila sa'anan ya ji tausayin su saboda alkawarin da ya yi da Yakubu da Ishiyaku da kuma Ibrahim. Yahweh bai hallakar da su ba sa'anan bai kore su ba daga gabansa.