Muttumin da ka bizne a kabarin Elisha ya miƙe tsaye a kan tafin kafafunsa a lokacin da mutumin ya taɓa kasuswan Elisha.