ha_tq/2ki/12/17.md

320 B

Ta yaya ne sarki Yowash ya iya hana sarkin Hazayel kai wa Urshalima hari?

Yowash ya dauki dukka tsarkakkun kaya da Yehoshefat da Yehoram da kuma Ahaziah suka keɓe wa Yahweh da nasa kayan da zinariya da aka ajiye a taskar gidan Yahweh dukka ya aika aka kai wa Hazayel sarkin Aram. Sa'an nan Hazayel ya bar Urshalima.