Ma'aikkatan sun yi anfani da kudin sun sayi sassaƙaƙƙun katako da duwatsu domin gyaran haikalin Yahweh da kuma duk abin da ake buƙata a gyara