ha_tq/2ki/12/06.md

159 B

Me yasa Yowash ya gaya wa firistoci kada su karbi kudi kuma daga masu biyan haraji?

Yowash ya gaya wa firistoci haka domin ba su gyara komai ba a haikalin.