ha_tq/2ki/12/01.md

186 B

Menene dalilin da yasa Yowash yayi abinda ke daidai a idon Yahweh a kowane lokaci?

Yowash ya yi abin da ke daidai a idon Yahweh a kowane lokaci, saboda Yehoaida firist ya umurce shi.