Bayan Yehoiada yayi alkawari, mutanen sun rushe gidan Ba'al, da kuma bagaden Ba'al aka kuma yi wa sauran siffoffinsa kaca kaca, aka kuma kashe Mattan, firist din Ba'al?