ha_tq/2ki/11/15.md

155 B

Menene yasa aka kashe Athaliya a cikin gidan sarki?

An kashe Athaliya a cikin gidan sarki saboda firist ya ce " kada a bari a kashe ta gidan Ubangiji".