Kungiyoyin nan biyu wanda ba su yin hidima a ranar assabaci zasu ji gaba da tsaron gidan Yahweh don Sarkin.