Shuwagabanin ɗari, na dogarai da kuma masu gadi za su yi alkawari a gidan Yahweh. Sa'an nan ya nuna musu ɗan sarki.