Sauran abubuwa game da Yehu, da dukkan abubuwan da ya yi, dakuma ikon sa, suna a rubuce a cikin littafin labaran sarakunan Israila.