ha_tq/2ki/10/29.md

138 B

Ta yaya ne Yehu bai rabu da zunubin Yerobowam ba?

Yehu bai rabu da zunubin Yerobowam ba saboda shi ya bauta wa 'yan maruƙan zinariya.