ha_tq/2ki/10/18.md

202 B

Menene Dalilin da yasa Yehu ya tattara dukan annabawan Ba'al, da dukka masu yi masa sujada da kuma dukka firist nasa?

Ya tara sune ta cikin yaudara, tare da burin ya hallaka dukan masu bautar Ba'al.