Yehu ya ɗauki Yonadab cikin karusarsa soboda Yonadab ya ce zuciyarsa na tare da Yehu kuma ya ba Yehu hannunsa.