ha_tq/2ki/10/10.md

276 B

Menene yasa Yehu ya ce babu wani sashi na kalmar Yahweh, kalmar da fada game iyalin Ahab, da fadi a kasa?

Yehu yace babu wani sashi na kalmar Yahweh, kalmar da da ya faɗa game da gidan Ahab da zai fadi a kasa, donmin Yahweh yayi abinda ya fada ko ta wurin bawansa Elisha.