ha_tq/2ki/10/01.md

249 B

Menene wasiƙar Yehu ta faɗa wa dattawan da kuma waɗanda suka rike zuriyar Ahab?

An faɗa wa dattawan da kuma waɗanda suka rike zuriyar Ahab su zaɓi mafi kyau da kuma mafi kirki a cikin zuriyar ubangidansu kuma su sa shi bisa kursiyin ubansa