A lokacin da suka je su bizne ta basu sami komi ba sai dai Kwakwalwar, da kafafu, da kuma tafin hannun ta.