A lokacin da Yehu ya zo Jezreel, Yezebel ta ji labari, sai tayi wa idonta ado ta kuma gyara gashin kan ta sai ta leƙa ta taga.