ha_tq/2ki/09/27.md

128 B

Wanene aka bizne a cikin kabarin kakannin sa a birnin Dauda?

Ahaziya ne aka bizne a cikin kabarin kakanninsa a birnin Dauda.