ha_tq/2ki/09/19.md

150 B

Ta yaya mai tsaron ya sani ce wa Yehu ne ya ke tuka karusan?

Mai tsaron ya gane da cewa Yehu ne yake tuka karusan don ya ga ana tuka su a haukace.