ha_tq/2ki/09/14.md

131 B

Menene yasa sarki Yoram ya koma baya?

Sarki Yoram ya koma Jezreel don ya samu warkaswa daga ciwon da 'yan Aramiya suka ji masa.