ha_tq/2ki/09/11.md

272 B

Menene bawan ubangidan Yehu ya yi bayan da Yehu ya ce an naɗa shi sarki?

Bayan Yehu ya ce an naɗa shi sarki, kowane ɗaya daga cikin bayin suka gaggauta cire rigunansu suka shinfiɗa a karkashinsa da kuma a kan inda zai taka, su na busa kaho suna cewa Yehu ne sarki.